Wani matashi mai suna John Ibrahim ya rasa ran sa, ya yin da yake tsaka da aikin kafinta, a wani kamfani dake, Gunduwawa a karamar hukumar...
Babbar kotun jiha mai lamba 4 karkashin mai sharia Ahmad Tijjani badamasi, ta wanke wani mutum mai suna Ibrahim Abubakar dan kimanin shekaru 86 wanda ake...
Hukumar jindadin Alhazai ta jihar kano, tayi fatan samun cinikin kujeru masu yawa wanda yawansu yazarta na shekarar data gabata, inda wasu daga cikin kujerun suka...
Rundunar ‘yansandan jihar Filato ta ce “a kalla ta kwace bindigogi 171 da kuma harsashai sama da dubu daya daga hannun al’ummar gari.” Kwamishinan ‘Yan sandan...
Wani kwararran lauya anan kano Barrister Abdulkareem maude minjibir ya bayyana cewa duk kotun da bata da hurumin sauraran kara, to bata da hurumin tsare mai...