Sanata Shehu Sani ya maka gwamna el’rufa’i a kotu,sakamokon zarginsa da ci masa zarafi da bata masa suna a kafafen yada labarai, Sanatan ya nemi kotu...
Majalisar wakilan kasar nan ta nuna fushinta game da yanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fitar da makudan kudade, kimanin Dala miliyan dari hudu da casa’in...