Shugaban kungiyar yan jaridu na jihar Kano, Kwamarade Abbas Ibrahim, ya bukaci ‘yan jaridu a fadin jihar nan da su rinka shiga loko da sako domin...
Na`ibin limamin masallacin juma’a na Zera dake gandun Albasa a karamar hukumar birni, malam Muhd Auwal Ishaq garangamawa,yayi kira ga gwamnati da masu hannu da shuni...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje bayyana cewa, babu wata sauran cutar Polio guda daya a dukannin kananan hukumomi 44 dake fadin jihar nan. Gwamnan...