Wani malami a sashen koyon illimin addinin musulunci na jami’ar Yusuf Maitama Sule, Dakta Ibrahim Ilyas, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su mayar da hankali...
Wani kwararren lauya anan Kano Barista Umar Usman Danbaito , ya bayyana cewa doka ta bawa dukkan dan kasa damar fadin albarkacin bakin sa, matukar babu...