Kasar amurka ta saka takunkumi kan wasu kamfanin mai a Sudan ta Kudu, a wani mataki na hana yadda kudaden da ake samu ke rura wutar...
Kungiyar manoman albasa dake Karfi a karamar hukumar Kura sun bukaci gwamnati da ta samarwa da kungiyar rumfuna na din-din-din a kasuwar albasa dake yankin na...
Wani rahoton majalisar dinkin Duniya da ya fitar ya ce yawan mutanen da ke rayuwa ba tare da tsabtataccen ruwan sha ba sun karu a duniya....
Kwamitin dake kula da cinkoso a gidan yari ya salami daurarru 165 dake babban gidan yari na jihar Katsina. Sakatariyar kwamitin, Leticia Ayoola Daniel ceta bayyana...