Hukumar lafiya ta duniya tace ta fara gangamin kawar da zazzabin Yellow fever a najeriya tun daga watan Fabarerun bana. Hukumar tace ta raba sinadarin rigakafin...
Manoma a kasar Indiya sun fara yajin aiki na kwanaki 10 daga yau Juma’a, 01 06 2018. Manoman na neman Karin farashin kayayyakin amfanin su na...
Kungiyar kare hakkin zabiya ta kasa ta koka kan yadda ake nunawa zabiya wariyar launin fata da al’umma ke nuna masu. Kungiyar ta bayyana hakan ne...