Fiye da dalibai hamsin ne suka kamu da cutar kwalara tare da hallaka wasu guda biyu a safiyar jiya litinin a makarantar ‘yan mata ta GGSS...
Wasu kusoshin Jam’iyyar APC dake korafin cewa, an mayar da su saniyar ware a harkokin gwamnati da na Jam’iyya sunce ba zasu sake wani zaman tattaunawa...
Gwamnatin tarayya ta kafa kwamitin bincike kan harin da wasu ‘yan bindiga suka kai sabon gidan yarin Minna, a jihar Neja ranar Lahadin da ta gabata....