Majalisar Zartarwa ta gwamnatin tarayya ta sa hannu kan fadada aikin titin Ilorin zuwa Jabba zuwa Mokwa akan kudi naira biliyan dari da talatin a cigaba...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa zata yiwa harkar tsaro kwaskwarima domin shawo kan matsalar tsaro data ke kara tabarbarwewa a kasar nan. Shugaban kasa...
Tsohon shugaban kasar nan Olusegun Obasanjo ya yi kira da akawo karshen yawan kashe kashen rayuka da ake fama da shi a fadin kasar nan. Obasanjo...