Mai dakin shugaban kasa Hajiya A’isha Buhari ta yi kira ga mata su kasance a sahun gaba wajen kira ga batutuwan wanzar da zaman lafiya a...
Yau mambobin kungiyar ma’akatan lafiya ta kasa wadanda ba likitoci suka koma bakin aiki bayan shafe kwanaki 45 suna yajin aiki. Tun a cikin watan Afrilun...
Hukumar kula da birnin tarayya Abuja ta ankarar da mazauna birnin game da yuwuwar samun ambaliyar ruwa a sassan birnin da kewaye a daminar bana. Haka...
Hukumar kula da gidajen yari ta kasa ta tabbatar da cewa, wasu daurarru sun tsare daga gidan kurkuku na garin Minna a jihar Neja a jiya...