Tshohon shugaban kasar nan Olusegun Obasanjo ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai iya magance matalar tsaron data addabi kasar nan ba. Obasanjo ya bayyana...
Shugaban Amurka Donald Trump ya amince cewa Rasha ta yi kokarin yin katsalandan a zaben Amurka na 2016, zaben da ya ba shi damar zama shugaban...
Majalisar Israila ta amince da wata doka mai sarkakiya wadda ta bayyana yankin kasar a matsayin kasar Yahudawa zalla, sabanin kudurorin Majalisar Dinkin Duniya. ‘Yan majalisun...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osibanjo da wasu gwamnoni sun shiga wata ganawa ta zauren tattalin arzikin kasa a yau. Ganawar da rahotanni suka nuna cewa...
Majalisar dinkin duniya ta ce rikicin makiyaya da manoma kan iya zama rigima wadda za ta haifar da asarar rayuka a fadin kasar nan. Jami’I mai...
Hukumar kula da ingancin kayayyakin abinci da magunguna NAFDAC ta ce nan bada jimawa ba, za ta fara gudanar da bincike ga masu siyar da kayayyakin...
Rundunar sojin ruwa ta kasa dake gudanar da aikin ta a jihar Akwa Ibom ta kama wasu mutane biyar da yin safarar shinkafa ‘yar waje sama...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike wa da Majalisar Dokokin kasar nan wani kwarya-kwaryar kasafin kudi wanda a ciki ake kyautata zaton samun kudaden zaben shekarar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi alkawarin yin duk mai yuwuwa domin ganin an gudanar da zabukan badi cikin kwanciyar hankali da lumana. Shugaban ya ce za’a...
Hukumomi a kasar nan sun ce sama da mutane 2000 ne zuwa yanzu aka tantance wanda suka rasa matsugunnansu, bayan wata mummunar ambaliyar ruwa da ya...