Kamfanin mai na kasa NNPC ya bada gudunmawar kyautar naira miliyan hamsin ga wadanda ibtila’in guguwa ya shafa a jihar Bauchi tare da lalata gidaje dubu...