Kungiyoyin ma’aikatan kampanin sufurin jiragen saman kasar nan sun yi barazanar dakile yunkurin gwamnatin tarayya na samar da sabbin jiragen samar da gwamnatin ta kadamar a...
Tshohon shugaban kasar nan Olusegun Obasanjo ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai iya magance matalar tsaron data addabi kasar nan ba. Obasanjo ya bayyana...
Shugaban Amurka Donald Trump ya amince cewa Rasha ta yi kokarin yin katsalandan a zaben Amurka na 2016, zaben da ya ba shi damar zama shugaban...
Majalisar Israila ta amince da wata doka mai sarkakiya wadda ta bayyana yankin kasar a matsayin kasar Yahudawa zalla, sabanin kudurorin Majalisar Dinkin Duniya. ‘Yan majalisun...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osibanjo da wasu gwamnoni sun shiga wata ganawa ta zauren tattalin arzikin kasa a yau. Ganawar da rahotanni suka nuna cewa...