Wani Lauya mai zaman kansa anan Kano Barista Yakubu Abdullahi Dodo, yayi kira ga gwamnati da tayi anfani da doka wajen aiwatarwa da al’umma ayyukan raya...
Kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kasar Afrika ta kudu ta nuna damuwa, game da kisan da ‘yan bindiga suka yi wa wani dan kasar nan da ke...
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya sanar da fitar sa daga jam’iyar APC. A yayin bikin rantsar da sabon mashawarcin sa na musamman a kan harkokin...
Sanata mai wakiltar Sokoto ta Arewa a majalisar dattawa ya bada gudunmawar naira miliyan biyu da kayayyakin masarufi ga wadanda ibtila’in harin da ya rutsa da...
Hukumar kwastam ta yi kira da al’umma su guji sayan motoci marasa cikakkun takardu. Jami’in hulda da jama’a na hukumar mai kula da shiyar Kano da...
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi osinbajo ya kammala ziyarar kwadaitawa ‘yan kasuwar Amurka musamman masu masana’antun fasaha kan zuba jari a kasar nan. Shugabn hukumar bunkasa...
Majalisar Dattawa sun nuna adawa kan dokar da za ta baiwa Jihohi izinin kafa rundunar ‘yansanda karkashin ikon gwamnatin jiha. Dokar da take neman akafa rundunar...
Majalisar zartarwa ta Jihar Kano ta amince a fitar da fiye da naira miliyan 27 domin sayen sababbin kwanukan awon da za’a rarraba a kasuwannin daban...