Hukumar ‘yansanda ta rufe sashen dake Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa a Jihar Borno sakamakon zanga-zangar da masu keke napep suka yi a birnin Maiduguri, kan...
Mataimakin Gwamnan Jihar kano Farfesa Hafizu Abubakar ya rubuta wata wasika ga Hukumar ‘yan sanda da Hukuma tsaro ta farin kaya, SSS, inda ya bayyana cewa...