Gwamnatin jihar kano za ta kashe sama da naira biliyan 26 wajen bunkasa harkokin samar da ruwan Sha a fadin jihar nan. Gwamnan jihar Dr Abdullahi...
Ma’aikatar lafiya ta tarayya ta bayyana cewa, kaso 30 na ‘yan Nijeriya suna fama da lalurar tabin hankali. Sakatare na dundundum na ma’aikatar Abdulaziz Abdullahi, shi...
Gayyamar kungiyar jamiar kimiya da fasaha ta jihar kano dake wudil sun sha alwashin shiga yajin aiki na gargadi daga ranar 19 zuwa 26 ga watan...
Rundunar yan sandan jihar kano ta sha alwashin samar da tsaro a lokutan yakin neman zaben da zaa fara ranar 18 ga wannan watan na Nuwamba....
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce amince da kunshin wasu dokoki talatin da biyar da aka gabatar da su a zauren majalisar. Shugaban majalisar dokokin Kabiru...
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa reshen jahar kano kwamared Kabiru Ado Minjibir ,ya bukaci yan fansho da su kara hakuri kasancewar kwamitin da gwamnatin jihar kano...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zasu dau matakin da ya dace, akan zargin da akewa gwamnan kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, na karbar na...
Dan takarar majalisar tarayya a jam’iyyar Legacy Party of Nigeria LPN, Mahammad Sautil Haq, yayi kira ga ‘yansiyasa da su guji cin hanci da rashawa, domin...
Zauren lauyoyi na Tahir Chambers ta bukaci majalisar dokokin jihar Kano da ta binciki gwamnan kano Dakta Abdallahi Umar Ganduje da gwamnatin sa,kan fito da kananan...
Babbar kotun tarayya dake zaman ta a nan Kano, ta yankewa Malam Abubakar Ishaq wanda aka fi sa ni da suna Mai Rakumi, hukuncin daurin shekaru...