Kakakin rukunin kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim ya bayyana cewa babu wani alkali da yake yiwa wanda ake tuhuma hukunci akan kowanne irin laifi har...
Hukumar duba lafiyar ababan hawa a nan Kano BIO, ta ayyana masu aron hannu wato one way a matsayin masu lalurar tabin kwakwalwa. Manajan Daraktan hukumar...
Mutumin da ake zargin ya dauki hoton bidiyon dake nuna gwamna Abdullahi Umar Ganduje yana karbar daloli daga hannun’yan kwangila, ya ce zai bayyana a gaban...
Shugaban kwamitin shugaban kasa a kan yaki da cin hanci, Farfesa Itse Sagay, ya ce majalisar dokokin Kano ba ta da kayan aikin da za ta...