Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bada tallafin kudi Naira miliyan goma ga hukumomin da shuka shirya tseren gudu don magance yaki da cin hanci...
Hukumar hana fasa kauri ta kasa shiyyar kano, katsina da jigawa, ta yi holin wata Saniya gami da Babura masu kafa biyu, da kuma tarin buhunan...
An cigaba da gabatar da tarurruka na manhajar karatun NCE domin daga likafar manyan harsunan kasar nan dama na sauran kasashen Duniya. A jawabin da ya...
Shugaban kungiyar sha’irai ta kasa Sharif Rabi’u Usman Baba yayi kira ga daukakin sha’irai da sufita Bikin takuta cikin kwanciyar hankali da lumana dan gujewa tashin...
Dagacin Dorayi Babba Alhaji Badamasi Bello ya bayyana cewa samun cikakkiyar kulawa ga iyaye yana bada gaggarumar gudunmawa wajen hana yara matasa shiga cikin bangar siyasa...
Kwamandan Hisba na karamar hukumar Gwale anan kano Alhaji Yahaya Bala Sabon Sara, ya bukaci gwamnati da ma masu hannu da shuni da su rinka bude...
Jagoran Makarantar Ahbabul Musdapha dake Ja’en makera a karamar hukumar Gwale, Sharif Nasiru Khamisu Speaking ya yi kira ga iyaye da su kara zaburar da yayansu...
Daraktan Makarantar Abubakar sadiq Islamiyya da ke Ja`en a karamar hukumar Gwale dake nan kano, Malam Kabiru Muhammad ya bukaci iyayen yara da su rinka ziyartar...