Kotun majistret mai lamba 14 da ke rukunin kotunan majstret da ke unguwar Gyadi-gyadi, an gurfanar da wani matashi da ake zargin shi da laifin hada...
Alkalin babbar kotun shari’ar Musulinci dake Kofar Kudu Ustaz Ibrahim Sarki Yola ya fara sauraron karar wani matashi da ake zargi da laifin sojan gona a...
Wasu mutane 3 yan gida daya sun rasu sakamakon tashin wata gobara a unguwar Rijiyar Zaki dake karamar hukumar Ungogo a daren jiya Lahadi. Hukumar kashe...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce, tana nan kan yunkurinta na gyara duk wasu gidaje ko filaye mallakin gwamnati wadanda ba a amfani da su domin samarwa...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC, ta ce ta kammala rarraba kayayyakin da basa bukatar tsaro na zaben kananan hukumomin da za a...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da taimakawa masu lalurar kwakwalwa a jihar Kano domin gudanar da rayuwa cikin jin dadi. Kwamishinan ayyuka...
Wata masaniyar al’adaun hausa a jihar Kano Dakta Asiya Malam Nafi’u ta ce, abin takaici ne yadda al’ummar hausawa su ka yi watsi sana’o’in su na...
Kotun jihar Kano mai lamba 3 karkashi mai shari’a Dije Abdu Aboki, aka ci gaba da shari’ar da gwamnati jihar Kano ta gurfanar da wani matashi...
Sarkin Alkaluman Kano Alhaji Ilyasu Labaran Daneji ya ce matukar hukumomin tsaro a Najeriya suna san kawo karshen matsalolin rashin tsaro a yankin Arewa ya zama...
Sarkin Ban Kano Hakimin Ɗan Batta Alhaji Isyaku Wada Waziri Ibrahim, ya gargaɗi iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴansu, domin rayuwarsu ta zamo abar...