Kotun majistiri mai lamba 35, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana ta aike da wani mutum Baffa Usman mazaunin kauyen Gerawa a karamar hukumar Warawa wajen...
Kotun majistiri mai lamba 35, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana ta aike da wasu matasa gidan gyaran hali. Tun da fari kwamishinan ‘yan sandan jihar...
A na zargin wani matashi mai suna Abdullahi Idris Sudawa mai shekaru 40, da satar waya a na tsaka da binne gawa a makabartar Abbatuwa da...
Gwamantin jihar Kano ta ce ta yafewa daliban makarantar sakandaren ilimin kimiyya da fasaha dake dawakin Tofa da suka gudanar da zanga-zanga sakamakon wata rigima da...
Mai shari’a Ibrahim Sarki Yola da ke babbar kotun shari’ar musulunci a ƙofar kudu a jihar Kano ya yanke hukuncin jefewa ga wani tsoho ɗan kimanin...
Al’umma kan yi korafin cewa yayin da a ka kama su da wani laifi ba’a basu damar kare kan su, sai dai idan gari ya waye...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce kimanin yara miliyan daya ne ba sa zuwa makaranta a fadin jihar. shugaban hukumar ilimin bai daya ta jihar Zamfara, Alhaji...
Rundunar sojin saman kasar nan ta ce za ta tura dakarun ta zuwa Jihar Gombe domin samar da tsaro a jihar. Babban hafson rundunar Air Mashar...
Iyalan wani magidanci da ke aikin tuki a wani kamfani a jihar Kano sun yi karar kamfanin a kan zargin ya fita gida lafiya daga bisani...
Sarkin Kasuwar Abubakar Rimi da akafi sani da kasuwar Sabon Gari a jihar Kano, Alhaji Nafi’u Indabo ya bukaci gwamnatin Jihar Kano da ta bai wa...