Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wani matashi Ibrahim Ahmad wanda ake zargin da kisan Nura Abdulra’uf, a kotun Majistiri mai lamba goma sha...
Ana zargin wasu makwabtan wata mata Marfu’a Mukhtar da rataye ta ranar Asabar din makon da ya gaba ta a unguwar Bubbugaje gidan Jakada dake kamar...
Hukumar Hisba a jihar Kano ta fasa kwalaben giya da kudin ta ya kai kimanin naira milyan dari biyu da hamsin. Shugaban hukumar Sheikh Harun Ibni...
Limamin masallacin juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘yan Azara, Malam Zakariya Abubakar ya ce, hakuri shi ne babban abinda al’umma ya kamata su...
Kungiyar bunkasa ilimi da al’amurar jama’a da demokaradiya SEDSAC, ta ce, ci gaban mai hakan rijiya aka samu a shekaru 21 da aka yi na mulkin...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Musa Danjalo dake Gezawa Sheikh Abdullahi Muhammad ‘Yan Kaba ya ce, rashin cikakken sanya idanu ga yara na taka muhimmiyar rawa...
Na’ibin masallacin Juma’a na Alaramma Abubakar Dan Tsakuwa dake unguwar Ja’en Yamma B, Malam Muhammadu Sabi’u Musa Shauki Harazimi, ya yi kira ga al’ummar musulmai da...
Kotun majistiri mai lamba 72 karkashin mai shari’a Aminu Gabari ta fara sauraren karar da aka shigar akan zargin wani matashi Nura Salisu Adam, wanda maigidansa...
Wani magidanci mai suna Muhammad Rabi’u dake unguwar Bachirawa a yankin Darerawa, karamar hukumar Fagge, ana zarginsa da yiwa matarsa Maryam dukan kawo wuka a cikin...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce izuwa yanzu mutane 307 ne suka warke sarai daga cutar Covid-19. Cikin kididdigar da cibiyar ta...