Mai martaba sarkin kano Malam Muhammadu Sunusi na biyu, ya buƙaci mawadata da su ƙara ruɓanya ƙoƙarin su wajen rinƙa taimaka wa marayu da sauran marasa...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan dan Adam ta kasa da kasa wato International Human Rights Commission, ta ce akwai kamata ya yi yajin aikin kungiyoyin ƙwadago ya...
Guda daga cikin masana harkokin tsaro a ƙasar nan Janar Ibrahim Sani mai ritaya, ya ce akwai buƙatar shugabanni su rinƙa ɗora waɗanda suka dace akan...
Shugabannin riƙo na ƙanananan hukumomi 15 na Kano ta tsakiya, malamai da dukkanin masu riƙe da masarautun gargajiyar yankin, sun yi mubaya’a ga Sarkin Kano Mallam...
Gamayyar kungiyoyin Arewacin kasar nan, wato Coalition of Northern Groups CNG, ta ce matukar ana so a kawo karshen matsalar tsaron da ta addabi Arewacin kasar...
Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci masu hada-hadar Kasa da Gidaje, da su ƙara himma wajen kula da mutanen da suke bai wa hayar Gidaje ko kuma...
Wani mai sayar da kayan miya a jihar Kano ya ce yanzu haka kayan miya ya yi tashin gwauron Zabi, lamarin da ke haifar da koma...
Mai martaba sarkin kano Malam Muhammadu Sunusi na biyu, ya yi kira ga al’ummar jihar nan da su ci gaba da addu’oin samun zaman lafiya mai...
Gwamnatin jihar Kano ta shawarci maniyyatan da za su gudanar da ibadar aikin Hajjin bana, da su alkinta kuɗaɗen guzirin su, sakamakon yadda komai ya yi...
Gwamnatin jihar Kano ta umarci jami’an tsaron ƴan sanda, da na DSS, da rundunar tsaro ta Civil Defense, da su cafke dukkanin mutanen da suka fito...