Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce ba za ta saurarawa dukkan irin matasan da suke ɗauke da ɗabi’ar nan ta ƙwacen wayoyin mutane, da faɗan...
Aƙalla sama da shaguna 40 ne suka ƙone a unguwar Zawaciki dake ƙaramar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sakamakon tashin Gobara da misalin ƙarfe 12:30, na...
Allah ya yiwa Na’ibin limamin masallacin Juma’a na gidan Sarki Mallam Nazifi Muhammad Ɗalhatu, rasuwa a yammacin yau Talata. Rahotanni sun bayyana cewar Marigayin Mallam Nazifi...
Yayin da ake cikin Azumin watan Ramadan na tara a yau Talata, Ƙungiyar sintirin Bijilante ta ƙasa reshen jihar Kano, ta buƙaci haɗin kan al’ummar gari,...
Rahotanni na bayyana cewa wata gobara da ta tashi a babbar kasuwar jihar Sokoto, ta yi sanadiyyar ƙonewar shaguna da dama a ɓangaren masu sayar da...
Kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Kano Ali Haruna Makoɗa, ya sha alwashin farfaɗo da cibiyar tara ruwar nan mai lamba 6 wato River Inteake, dake Challawa,...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ce zai ci gaba da gudanar da ayyukan alheri ga ma’aikatan musamman idan suka tsaya tsayin daka a...
Ƙungiyar matasan ƴan jarida reshen jihar Kano, wato Kano Youth Journalist Forum, ta yi kira ga majalisar dattawan ƙasar nan, da ta gaggauta janye dakatar da...
Shugaban rikon karamar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano Kabiru Ibrahim Dan Guguwa, ya buƙaci ƴan Kwamitin da za su raba kayan abinci Buhu 1500, da...
An shawarci al’umma da su rinƙa ziyartar Asibiti akai akai wajen duba lafiyar su, ta hanyar yin gwaje-gwajen fitsari da jini domin sanin halin da kodar...