Jami’ar Bayero dake jihar Kano ta ce halin matsin rayuwar da al’umma suka samu kansu yanzu a ciki, ya sa yanzu haka suka fito da tsarin...
Limamin masallacin Abdulrahman Bin Auf dake garin Ja’en gidan Gabas Mallam Sagir Hamza Ja’en, ya ce neman gafarar All….S.W.T, da tuba tare da yin Istigifari na...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci kungiyoyin dake rajin kawowa Arewacin kasar nan ci gaba da su hada kansu guri guda, domin...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce yanzu haka ta shirya tsaf wajen sanyawa a kulle shafukan duk wasu ‘yan Tik-Tok din da suke yada badala....
Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano ta ce, ba za ta lamunci halayyar da wasu matasa suke nunawa a kowanne karshen wata na yin kwallon kafa a...
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Dare, ya bukaci shugabanni da sauran al’umma da su cire bangarancin siyasa tare da sanya kishin kasa a gaba, domin samar...
Hukumar kwashe shara da tsaftar muhall ta jihar kano (REMASAB), tayi Allah Wadai da yadda wasu marasa kishin jihar kano suke daukar nauyi tare da tunzura...
Yanzu haka gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya ce ma’aikatan gwamnatin jihar daga mataki na 1 har zuwa na 14 za su koma zuwa aiki kwana...
Gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmad Tinubu, za ta rinka rabon kudi kowane wata ga wadanda suke cikin fatara. Ministan kudi da tattalin arziki na kasa Mista...
Mai martaba sarkin kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga ‘yan kwallon kafa da su yi koyi da kyawawan halayen kyaftin din kungiyar kwallon...