Wata babbar kotu da ke zamanta a garin Fatakwal a jihar Rivers ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani korarren dan sanda mai suna,...
Maniyaciyar jihar Nasarawa mai suna, Hajiya Aisha Ahmad, ta rasu a yau Laraba sakamakon rashin lafiya a kasar Saudiyya. Aisha Ahmed ‘yar karamar hukumar Keffi a...
Tsohon shugaban kungiyar masu hada magunguna ta kaa reshen jihar Kano, Pharmacist Ahmad Gana Muhammad ya ce, rashin bin ka’idar shan magani ya sa cutar Maleria...
Sakataren ilimi na karamar hukumar Kumbotso, Magaji Baure ya ce, son karatu ga al’ummar Tudun Kaba yasa hukumar ilimi ta taimaka musu da ajujuwan da za...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano NBA ta bayyana barrister Sagir Sulaiman Gezawa a matsayin sabon shugaban kungiyar. Yayinda yake bayyana hakan a daren jiya...
Dan majalisa mai wakiltan yankin Kwara ta tsakiya, Sanata Ibrahim Oloriegbe, ya ce, wasu wakilai wato Deligate da ya baiwa kudade a lokacin zaben fidda gwani...
Wani mai sana’ar sayar da dabbobi a yankin Gandun Albasa, Adamu Umaru ya ce, duk matsin rayuwa al’umma na zuwa siyen dabbobin layya. Adamu Umaru, ya...
Wani mutum mai suna Shafi’u Tasi’u da ke unguwar Zangon Dakata ya ce, kwanaki uku kenan yana bin layin katin zabe a yankin unguwar Nomans Land...
Maniyya sama da dari biyu sun gudanar da zanga-zangar lumana a jihar Kano, dangane da zargin hukumar jin dadin Alhazai ta jihar ta ki ba su...
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, ya ce, hukumar da ke kula da gyaran hali ta kasa, har yanzu ta na ci gaba da neman fursunoni...