Tunda fari dai amaryar ta bukaci angon nata da ya siyo mata Madara ne bayan da ya dawo daga wajen sana’anarsa ta saran Itace a Jeji,...
Kungiyar sintirin bijilante ta kasa reshen jihar Kano karkashin kwamandan ta Ubale Barau Muhammad Badawa, ta ce ba jami’anta ne suka yi sanadiyyar rasuwar matashin nan...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta dakatar da zaben cike gurbi a karamar hukumar Kunci dake jihar, biyo bayan yadda aka samu wasu...
Wata kotu ta yanke wa wata ƴar Film ɗin Najeriya, hukuncin ɗaurin watanni shida a gidan yari, bayan da aka ɗauki hotonta tana liƙa sabbin takardun...
Gwamnatin tarayya ta ce inda ace gwamnati ba ta cire tallafin mai ba da wahalar da ake ciki a ƙasar ta fi haka a yanzu. Ministan...
Gwamnatin Jihar Kano ta sha alwashin habbaka harkokin noman rani a karamar hukumar Gari da ke jihar. Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusif ne ya bayyana...
Wata kotu a nan Kano ta yi umarnin kulle asusun bankunan hukumar Hisbah ta jihar Kano, bisa gurfanar da ita da wasu masu Hotel-hotel suka yi...
Babbar Jojin Kano Justice Dije Abdu Aboki, ta haramtawa Alkalan kotunan Majistri karbar duk wata kara ta kai tsaye wato First Information Report, daga gurin ‘yan...
Kungiyar ‘yan kasuwar canji da ke birnin tarayya Abuja sun sanar da rufe kasuwa daga gobe Alhamis, har sai abin da hali ya yi sakamakon tsadar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce babu sulhu tsakanin ta da ‘yan ‘addan da suke addabar mutane a sassan jihar. Gwamnan jihar Dauda Lawal Dare ne ya...