Gidauniyar Al’ihsan a jihar Kano, ta yi kira ga manyan ƙasar da masu hannu da shuni da su rinka tallafawa matasa tare da ɗaukar nauyin karatunsu...
Kungiyar tsofaffin daliban makarantar Kwalejin Rumfa a jihar Kano aji na 2000, ta ce za su mayar da hankali wajen tallafawa duk wani dalibi da ya...
Kocin rikon kwarya na Manchester United Ralf Rangnick ya ce yana matukar son dan wasan gaba Edinson Cavani ya ci gaba da zama a Old Trafford...
Shugaban kasar Russia, Vladimir Putin ya gargadi takwaransa na Amurka, Joe Biden, cewa kakaba sabbin takunkumii kan Ukraine na iya haifar da wargajewar dangantakar da ke...
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya shawarci ‘yan kasar cewa, kamata ya yi Turkawa su ajiye dukkannin kudaden da su ke samu a cikin kudin...
Hukumomin Taliban a kasar Afganistan ta haramtawa masu sana’ar yin Aski da su daina askewa mutane Gemun su.Wannan dokar na zuwa ne kwanaki kadan bayan da...
Na’ibin Limamin masallacin juma’a na unguwa Uku CBN Quarters, Dr Aminu Isma’il, ya ce, yawan jama’a ba shi ne ma’auni ba na gane gaskiya, saboda haka...
Limamin masallacin Juma’a na Bukavu Barrack, a jihar Kano, Manjo Sabi’u Muhammad Yusuf, ya ja hankalin al’ummar Musulmi da su kasance masu yin addu’a, domin ita...
Limamin Juma’a na unguwar Sharaɗa, Baharu Abdul Rahman, ya hankalin al’ummar Musulmi da su rinƙa jin ƙan ƴan uwan su. Malam Baharu Abdul Rahman, ya bayyana...
Limamin masallacin Juma’a na Nana A’isha da ke unguwar Na’ibawa Gabas, Malam Mu’az Muhammad, ya ce, bai halatta a yi koyi da Yahudu ko Nasara a...