Rundunar ‘yansandan jihar kano ta tabbatar da kame wani direban mota Usman Abdullahi da akai zargin ya hallaka abokin sana’arsa direba Abubakar Halliru a filin masallacin...
Kwamishinan Lafiya na jihar Kano ya ja hankalin dalibai dake makarantar kwalejin kiwon lafiya dake garin Bebeji kan kulawa da karatunsu don a inganta harkokin kiwon...
Lauyan nan mai zaman kansa a nan Kano Barista Umar Usman Dan Baito, ya ce, yawaitar aikata laifukan kisan kai da sauran manyan laifuka na da...
Babbar kotun jiha mai lamba daya karkashin jagoranci babban jojin Kano ta ci gaba da sauraron karar da dattawan Kano karkashin jagorancin alh Bashir Usman Tofa...
Sanyi dai lokaci ne da a ke ciki a halin yanzu wanda a cikin ‘yan kwanakin nan tsabar muku-mukun sanyin da a ka yi har sai...
Wasu mutane da suke gudanar da Bara a kan tituna da kasuwanin Jihar Kano sun bayanna cewar, Bara kaskanci ce kuma rashin abun yi da kuma...
Kwamishinan Yansandan Jihar Kano CP Habu Ahmad Sani, ya ce za su tuhumi duk wani baturen ‘yansandan da mazauna yankinsa sukayi korafi kan yadda yake gudanar...
Da ranar yau ne ma’aikatan kula da lafiyar muhalli na karamar hukumar Ungogo karkashin jagorancin Hajiya Rabi Sani suka kai ziyarar bazata kauyen kududdufawa malale dake...
Shugaban Kungiyar Light House dake nan Kano,Kwmared Ilyasu Sulaiman Dawakin Tofa, ya ce riko ga kananan sana’o in dogaro da kai ga matasa shi ne kadai...
An hori kungiyoyin cigaban al’umma da dai-daikun mutane musamman ma mawadata wajen taimakawa masu karancin samu, wato marasa galihu don inganta rayuwar su. Shugaban gidauniyar Kwandala,...