Shugaban gamayyar masu yaki da sha da hana fataucin miyagun kwayoyi karkashin hukumar NDLEA ta jihar Kano Ali Ado Kobau, ya bayyana cewa, sun kai samame...
A cikin shirin Baba Suda na ranar jum’a 01 11 2019 za kuji cewa Wasu matasa da suka shiga cikin transpormer don yin sata sun tsallake...
A cikin shirin baba suda na ranar alhamis 31 10 2019 kunji cewa tun bayan rasuwar mijin wata mata da ya barta da tarin ‘ya’ya ta...
A cikin shirin baba suda na ranar talata 30 10 2019 kunji cewa matashin da ya debewa mai gidansa kayan sama da naira miliyan daya ya...
Wata matashiya mai suna Hauwa da ake zargin ta sha maganin kwari da nufin hallaka kanta saboda tsananin soyayya. Mahaifiyarta ce tayi barazanar raba su saboda...
A cikin shirin baba suda na ranar litinin kunji cewa yan hisbah sun kai samame garin badume dake karamar hukumar Bichi. sannan kunji cewar za’a fara...
Tsohon injiniyan talabijin mai suna Haruna Sani-Mainagge, wanda a yanzu ya koma siyar da garin kwaki hadin talatin ya ce matarsa ce ta bashi shawarar farawa....
Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta sake kama wata mata da ake zargin ta dauki wani almajiri za ta tafi dashi, bayan kuma an kamata sai ta...
Wasu iyaye mata sun gudanar da wata zanga-zangar lumana Sabo da zargin cewa wani attajiri ya gine musu hanyar zuwa gidajensu da wani Alhaji Yusuf ya...
A cikin shirin Baba suda na ranar Talata 22 10 2019 kunji cewa hukumar hisba tace babu wani mutum da hukumar za ta kama kayan sa...