Wani mutum ya shigar da sirikin sa kara a kan a raba auren ‘yar sa da mijin ta, bisa cewar mijin ‘yar ta say a sauya...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 18 karkashin mai shari’a, Maryam Ahmad Sabo, ta hori wani matashin da a ka kama da laifin fyade. Tun a...
Kotun majistret mai lamba 10 karkashin mai shari’a, Muhammad Jibrin, ta aike da wani mutum gidan gyaran hali. Mutumin mai suna, Sadi Bala Lamido, a na...
Wani mutum mai suna, Isma’il Muhammad Zangon Dakata ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a PRP Kwana Hudu karkashin, Alkali Isa...
Wani matashi mai suna, Bilal Jibril, dan unguwar Rijiyar Lemo, ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a PRP Kwana Hudu, karkashin,...
Hukumar dauka da ladaftar da ma’aikatan shari’a ta Jihar Kano, karkashin shugaban ta, Babban mai Shari’a na jihar, mai shari’a Nura Sagir Umar ta dakatar da...
Hukumar Hisbah ta jaddada haramta yin bara a gefen manyan tituna na kwaryar birnin Kano da kewaye. Babban kwamandan hukumar, Dr. Harun Muhammad Sani Ibn Sina,...
Ƙungiyar Bijilante ta yankin Kai da Kafa da ke unguwar Sharaɗa a jihar Kano, ta samu nasara kama wani matashi da zargin satar kayan sawa da...
Babbar kotun shariar muslinci ta kofar kudu Karkashin mai Shari’a, Ibrahim Sarki Yola, ta sanya ranar 30 ga watan Dismaba, domiin ci gaba da sauraron shari’ar...
Kotun majistret mai lamba 23 karkashin mai Shari’a, Sanusi Usman Atana ta tsayar da ranar 5 ga watan gobe, domin ci gaba da shari’ar da ‘Yansanda...