Shahararriyar mai gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na kasar Amurka, Oprah Winfrey, ta bayyana cewa, ta keɓe kanta a cikin gidanta, saboda tsoron kamuwa da...
Kasar Saudiyya ta ce, ranar Litinin 2 ga watan Mayu a matsayin ranar Eid-el Fitr saboda ba a ga watan Shawwal ba. Sanarwar ta ce, ba...
An gurfanar da tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin Gado, da karfe 12:15 na ranar Juma’a a...
Gidauniyar Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu da ke Kano, ta biyawa aƙalla ɗaurarru su kimanin 26 a gidan ajiya da gyaran hali na Kurmawa, yayin da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da kama tsohon shugaban hukumar karbar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta PCACC, Barista Muhuyi...
Hukumomi a Saudiyya sun bayyana cewa, mahajjata fiye da miliyan biyu ne suka yi Qiyamul Layli a Masallacin Harami. Shafin intanet na Haramain Sharifain ne ya...
Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, Buba Marwa ya bukaci jam’iyyun siyasa da su sanya gwajin maganin a matsayin wani...
Ƙungiyar matasan musulmai KAMYA da ke Kano, ta shawarci mawadata da su ƙara ƙaimi wajen tallafawa masu ƙaramin ƙarfi, domin rabauta da rahamar Allah S.W.T a...
Jami’an tsaron ƙasar Saudiyya sun kama wasu mazauna birnin da wadanda suka kama suna bara a kusa da masallacin Ka’aba. Hukumomin sun ce, sun kama wani...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya ce, jam’iyyar PDP za ta baiwa jagoran jam’iyyar APC na kasa Bola Tinubu tikitin takarar shugaban kasa idan ya koma...