A karon farko gidan Rediyon Dala FM ya shirya kasaitaccen taron murnar cika shekara daya da fara gabatar da wannan kayataccen wasan kwaikwayo mai farin jini...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce kasar nan na asarar naira miliyan dari takwas da sittin da takwas a duk rana sakamakon zurarewar iskar gas....
Gwamnatin tarayya ta amince da kashe biliyoyin nairori domin kammala wasu ayyukan raya kasa a jihar Kano. Ministan Samar da wutar lantarki ayyuka da gidaje Babatunde...