Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki ya tura malaman makarantun firamaren Jihar har su dubu biyar, domin su karo ilimi don samun horo na musamman akan fannin...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta yi rashin nasara a hannun abokiyar hamayyarta ta Atletico Madrid da ci 4 da 2 da suka fafata a...
Wata Kungiya mai suna Internationnal Crisis Group a kasar Kamaru ta bayyana cewa an samu ci gaba a yakin da hukumomin kasar ke yi da yan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce, ta samu nasarar cafke ‘yan ta’adda 20 tare da kwato wasu bindigogi guda 7 daga maboyarsu a wurare daban...
Kotun Daukaka Kara dake Abuja, ta janye sammacen kama Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, Farfesa Mahmood Yakubu. Kotun dai karakshin Mai Shari’a...
Gwamnatin Jihar Kano ta ware tare da raba sama da Naira Miliyan dari uku da hamsin, don tallafawa dalibai dubu 14 da 477 ‘yan asalin jihar...
Shugaban Jam’iyyar APC na nan Jihar Kano Abdullahi Abbas, ya kaddamar da wasu manyan Kwamitoci guda biyu wanda suka hada da Kwamitin Sasantawa da kuma Kwamitin...
Wani lauya anan kano barrister umar usman danbaito ya bayyana cewa tura yara almajiranci da wasu daga cikin iyaye keyi ya saba da dokar kasa. Barrister...
Fadar shugaban kasa ta mayar da martani game da labarin da wasu jaridun kasar nan suka wallafa da ke cewa shugaba Buhari na fuskantar matsin lamba...
Ma`aikatar kiwon lafiya ta kasar congo sun ce matsalar barkewar cutar Ebola a baya-bayan nan, ta shafi wani lardi na biyu. Hakan na zuwa ne a...