Gwamnatin Jihar Kano ta ware tare da raba sama da Naira Miliyan dari uku da hamsin, don tallafawa dalibai dubu 14 da 477 ‘yan asalin jihar...
Shugaban Jam’iyyar APC na nan Jihar Kano Abdullahi Abbas, ya kaddamar da wasu manyan Kwamitoci guda biyu wanda suka hada da Kwamitin Sasantawa da kuma Kwamitin...
Wani lauya anan kano barrister umar usman danbaito ya bayyana cewa tura yara almajiranci da wasu daga cikin iyaye keyi ya saba da dokar kasa. Barrister...
Fadar shugaban kasa ta mayar da martani game da labarin da wasu jaridun kasar nan suka wallafa da ke cewa shugaba Buhari na fuskantar matsin lamba...
Ma`aikatar kiwon lafiya ta kasar congo sun ce matsalar barkewar cutar Ebola a baya-bayan nan, ta shafi wani lardi na biyu. Hakan na zuwa ne a...
Gwamnatin tarayya tare da hadin gwiwar gwamnatocin jihohi sun ware zunzurutun kudi har Naira Tiriliyon daya da miliyan dubu dari bakwai domin sabon tsarin ciyar da...
Hukumar zabe ta kasa INEC ta kara wa’adin rajistar zabe daga ranar 17 ga watan nan zuwa 31 ga wannan wata na Agusta, biyo bayan koke...