Mataimakin gwamnan jihar kano farfesa Hafizu Abubakar ya musanta jita jitar da ke yawo a gari cewa ya bar jam’iyyarsa ta APC zuwa jam’iyyar PDP a...
Wani bincike da Jami’ar Hawaii ta gudanar ya nuna cewa roba da gilashi na kan gaba wajen haddasa dumamar yanayi a fadin duniya. Masana ilmin kimiyya...
A kalla mutane biyu ne suka rasa rayukansu a Harare babban birnin Zimbabwe a jiya Laraba,a lokacin da jami’an tsaro suka yi arangama da masu zanga-zanga...
Jakadan Najeriya a kasar Afirka ta Kudu ambasada Ahmad Musa Ibeto ya yi murabus daga aiki, sannan ya fice daga Jam’iyyar APC mai mulki a ya...
Hukumar kula da inganci abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta kama kwalaben magungunan tari kimanin miliyan biyu da rabi, bayan da gwamnati ta haramta sayar...
Gwamnatin Najeriya ta amince za ta cika sharudan kungiyar Edmond Group, kungiyar kasa da kasa dake taimakawa da bayanan sirri wajen yaki da cin hanci da...
Firai ministan kasar New Zealand Jacinda Ardern ta koma bakin aiki bayan hutun haihuwa na makonni shida da ta dauka . Madam Ardern, mai shekara 38,...
Majalisar Dinkin Duniya ta ce wani kiyasi ya nuna a kalla jarirai miliyan 78 sabbin haihuwa ne ke cikin mummunan hadarin mutuwa a duk shekara saboda...
Shugaban kungiyar gwamnonin jam’iyyar APC Rochas Okorocha na jihar Imo ya tabbatar da cewa babu wani gwamna daga jam’iyar da zai sake ficewa a yanzu. Rochas,...