Al’ummar garin Galinja Kauran mata dake karamar hukumar Madobi a nan Kano sun koka bisa halin ko’in kula da gwamnatoci ke yi wajen smara musuda cigaba...
Kasashen Sudan da Libya da Chadi da kuma Nijar sun ci alwashin hadin gwiwa a tsakanin juna don kalubalantar harkokin tsaro akan iyakokin su tare da...
Kwamishinan ‘yansanda dake kula da ayukan zabe na shelkwatar ofishin ‘yansanda a Abuja, Ahmad Illiyasu, ya bukaci ‘yan siyasa dasu bada hadin kai ga jami’an tsaro...
Mukaddashin babban daraktan hukummar tsaron farin kaya ta DSS mista Mathew Seiyefa, ya jaddada cewa tsarinsa shine zaman lafiya da tsaron al’ummar kasar nan shine abu...
Gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha, ya bayyana cewa nan bada jimawa ba wasu gwamnonin jam’iyar PDP biyu daga kudu maso Gabashin kasar nan zasu dawo jam’iyar...
Shugaban kwalejin Sa’adatu Rimi Dakta Yahaya Isa Bunkure ya gargadi matasa da su guji ta’ammali da miyagun kwayoyi, don samun ingantacciyar al’umma anan gaba. Dakta Yahaya...