Rundunar tsaro ta Civil Defence ta ce ta horas da jami’an ta sama da dubu ashirin kan yadda za’a tsaurara matakan tsaro a fadin kasar nan,...
Wata babbar kotu dake jihar Sakkwato ta wanke tsohon Gwamnan jihar Attahiru Bafarawa daga tuhumar karkatar da kudi da sauransu. Mai shari’a Bello Abbas ya wanke...
Tun Bayan umarnin da Shugaban kasa muhammadu Buhari ya bai wa rundunar sojin saman kasar nan na ta kai manyan jirage zuwa jihar Zamfara domin dakatar...
Rundunar ‘yan sanda a Jihar Zamfara ta tabbatar da jan daga tsakaninta da wasu gungun ‘yan fashi a kasuwar shanu da ke Talatar Mafara da ke...