Rahotanni daga karamar hukumar Gwarzo a nan Kano na nuni da cewar mutane takwas ne suka rasa rayukan su a yayin da sama da mutane arba’in...
An bukaci dalibai su maida hankali wajen bitar karatunsu a lokacin hutun zangon karshe na shekarar ta bana. Shugaban Makarantar Sakandiren Adamu Na Ma’aji dake Gwauran...