Kakakin rukunin kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim ya bayyana cewa babu wani alkali da yake yiwa wanda ake tuhuma hukunci akan kowanne irin laifi har...
Hukumar duba lafiyar ababan hawa a nan Kano BIO, ta ayyana masu aron hannu wato one way a matsayin masu lalurar tabin kwakwalwa. Manajan Daraktan hukumar...
Mutumin da ake zargin ya dauki hoton bidiyon dake nuna gwamna Abdullahi Umar Ganduje yana karbar daloli daga hannun’yan kwangila, ya ce zai bayyana a gaban...
Shugaban kwamitin shugaban kasa a kan yaki da cin hanci, Farfesa Itse Sagay, ya ce majalisar dokokin Kano ba ta da kayan aikin da za ta...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar mata cewa kamar yadda doka ta tanada zai kirawo taron majalisar zartarwa ta...
Kwamitin zauren majalisar dokokin jihar Kano da yake binciken hoton faifen bidiyon da ake zargin gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, da karbar daloli a hannun...
Wani lauya mai zaman kansa a nan kano Barista Umar Usman Danbaito, ya bayyana cewa yadda rabon gado ya ke a addinin musulunci ya sha ban-ban...