Limamin masallacin juma’a na Jami’ul Rasul dake unguwar Bachirawa Madina, kwanar Madugu Alƙali Mallam Umar Sunusi Ɗan Baba, ya ce, bai kamata saboda neman wani shugabancin...
Wani matashi Abubakar Haruna Yusufa, an yi zargin abokansa sun ja shi zuwa wani rami wanka a unguwar Samegu, wanda ya janyi rasa ransa, sakamakon bai...
Hukumar zabe Mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana dage zaben gwamna dana ‘yan majalisar dokokin jihohi, zuwa 18 ga watan Maris. Jaridar Daily Trust...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na wata ziyara ta kwana ɗaya a Maiduguri, babban birnin jihar Borno. Shugaban kasar ya isa Maiduguri ne da misalin karfe 11...
Kotun majistret mai lamba 54 karkashin mia shari’a Mansur Ibrahim Yola ta aike da hon Alhassan Ado Doguwa gidan gyaran hali. Yansanda ne dai suka gurfanar...
Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano tace da zarar ta kammala bincike za ta gurfanar da Dan majalisar tarayya na Tudun Wada da Doguwa Hon Alasan Ado...