Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce a shirye take wajen yin fito na fito da dukkan waɗanda suke yunƙurin tayar da tarzoma wajen cimma burikan...
Gwamnatin jihar Kano ta umarci Kwamishinan ƴan sandan jihar CP Muhammad Usaini Gumel, da ya gaggauta kama sarkin Kano na 15, da aka sauke Alhaji Aminu...
Mai Martaba Sarkin Kano Mallam Muhammadu Sunusi na biyu, ya shiga fadar Masarautar Kano, a daren jiya Juma’a, domin fara aiki bayan da gwamnan Kano Injiniya...
Kotun majistret mai lamba 54 karkashin jagorancin mai Shari’a Ibrahim Mansur Yola, a Kano, ta fara sauraron wata Shari’a wadda ƴan sanda suka gurfanar da wani...
Wani masanin tatttalin arziki a jihar Kano Dakta Ibrahim Ahmad Muhammad, ya ce rashin amfani da ƙananun kuɗaɗe na (Coins) kwandaloli, hakan kan haifar da koma...
Gwamnan jihar Kano kano Injiniya Abba Kabir Yusif, ya ce a shirye yake da ya saka hannu akan duk hukuncin da kotu zata yanke akan matashin...
An buƙaci Dagatai da masu unguwanni da su guji ɓoye bayanan sirri akan ƴan Daba ko ɓata gari a duk lokacin da aka buƙaci sanin hakan...
Gwamnatin jahar kano ta sha alwashin mangance dukkanin wani ƙalubale a fannin ilimi mai zurfi a fadin jihar Kano. Kwamishinan ilimi mai zurfi Dakta Ibrahim Yusif...
Wata matashiyar budurwa mai buƙata ta musamman dake da lalurar Ƙafa Samira Ahmad Tijjani, ta nuna rashin jin daɗin ta, bisa yadda mafi yawan iyaye suke...
Rahotanni da dumi-ɗumin sa na bayyana cewar yanzu haka uku daga cikin mutane sama da 20 da wani matashi ya cinnawa Wuta cikin wani masallaci a...