Kotun majistret mai lamba 51 ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Hajara Safiyo Hamza, ta hori wasu ƴan mata da ɗaurin watanni 6, ko kuma zabin tarar dubu...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar. Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwar da...