Firaministan Rwandan ya sauka daga muƙaminsa tare da neman afuwar ‘yan ƙasar saboda shan barasa a lokacin da yake tuƙi. Gamariel Mbonimana ya ajiye muƙaminsa kwana...
Kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta soke zaɓen fitar da gwanin gwamna na jam’iyyar APC na jihar Taraba. Alƙalin kotun mai shari’a Obiora Egwatu,...
Majalisar Dinkin Duniya, ta yi ƙiyasin cewa, yawan al’ummar duniya zai cika miliyan dubu takwas. Shekara goma sha ɗaya da ta gabata ne duniyar ta zarta...
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta cire tallafin man fetur. El-Rufai ya yi magana ne a zaman wani taro...
‘Yan takarar shugaban kasa biyu na kan gaba a zaben 2023 mai zuwa, Asiwaju Bola Tinubu na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), da Atiku Abubakar na...
‘Yan wasa 11 ne suka isa sansanin Super Eagles da ke Lisbon, gabanin wasan sada zumuncin kasa da kasa da za su fafata da Portugal. Mataimakin...
Shugaban kungiyar Black Stars ta Ghana, Otto Addo, a ranar Litinin ya bayyana jerin sunayen ‘yan wasa 26 na karshe da za su wakilci kasar a...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta fitar da wata sanarwa, bayan hirar da dan wasanta Cristiano Ronaldo ya yi da fitaccen dan jarida dan kasar...
Wata babbar kotun tarayya dake Uyo ta soke zaben Akanimo Udofia a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Akwa Ibom. Mai shari’a Agatha...
Alamu sun nuna cewa rikicin cikin gida da ake fama da su a cikin jam’iyyar PDP har yanzu ba su kau ba a tsakanin gwamnonin G5....