Shugaban karamar hukumar Takai kuma shugaban shuwagannin kananan hukumomi, Muhammad Baffa ya roki gwamnatin jihar Kano da ta samar da makarantar kiwon lafiya da asibiti da...
Mai dakin gwamnan Kano, Hajiya Hafsa Abdullahi Umar Ganduje ta gargadi matasa da su gujewa kashewa ‘yan mata kudi matukar basu da tsayayyar sana’ar da za...
M.Y Jameel 0-0 ZOO United Soccer Strikers 2-2 Clever Warriors Kano Rovers 2-1 Gama Emirates Dabo Babies 1-1 Samba Kurna
Shugaban karamar hukumar Birni da kewaye, Fa’izu Alfindiki, ya nada Muntari Ado Dan Dolo wato Muntari Pro a matsayin sabon mai horaswa nakungiyar kwallon kafa ta...
Kungiyar kwallon kafa ta Shining Star Dorayi, ta sallami masu horaswar ta Auwalu Maye da kuma Usman Dankalat tare da Halilu Duniya. Cikin wata sanarwa da...
A ci gaba da gasar Unity Cup ajin matasa da ake fafatawa a jihar Kano, a yammacin ranar Juma’a ne kungiyar kwallon kafa ta M.Y Jamil...
Sakamakon wasannin kwallon kafar da aka fafata a yammacin ranar Alhamis a jihar Kano. Admiral United 0-2 Ramcy FC Leeders FC 2-0 Royal Form Kano United...
Wani dan wasan kwallon Golf, Malam Isah Lafiya, ya ce ya fara wasan kwallon Golf sakamakon ya kasance mai matsayin daukar jakar ‘yan wasa. Malam Isa...
Kungiyar kwallon kafa ta Sharada United ta dakatar da daukar horo har zuwa nan da kwanaki hudu, sakamakon rasuwar mahaifin guda daga cikin dan wasan ta,...
A ci gaba da wasannin Damben gargajiya dake gudana a filin wasa na Ado Bayero Square a jihar Kano, Shagon Bokan Sama’ila da Bahagon Ibro ba...