Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf na ya bayar da umarnin dakatar da Manajan Daraktan Kamfanin Samar da kayayyakin aikin gona na Kano (KASCO) Dakta Tukur Dayyabu...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Gwale Khalid Ishaq Diso na tsawon watanni uku. Majalisar ta ɗauki matakin ne a zamanta na...
Jam’iyyar PDP tace za ta garzaya kotun daukaka Kara domin kalubalantar hukuncin kotun karbar korafe-korafen zaben shugaban kasa, wadda ta tabbatar da nasarar Asuwaju Bola Tinubu...
Sojoji sun bayyana a gidan talabijin na kasar Gabon tare da sanar da karbi mulki. Sun ce sun soke sakamakon zaben da ka gudanar ranar Asabar,...
A talatar nan ne dai Kwamitin Amintattu na jam’iyyar NNPP ya bayyana dakatar da jagoranta Sanata Rabiu Musa kwankwaso, sakamakon zargin sa da yiwa jam’iyyar zagon...
Hukumar Yaki da Masu yi wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa (EFCC) da kuma CCB, sun gayyaci shugaban hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci...
Tsohon Dan takarar shugabancin karamar hukumar Gwale Hon Tameem Bala Ja’en ya soki lamirin gwamnatin Kano, na yunkurin kashe makudan kudade domin gudanar da auren zawara....
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya baiwa Mutum 45 cikin 47 da majalisar dattawa ta tantance kuma ta tabbatar a matsayin ministoci maaikatun su. Ga...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bai wa ƴan ƙasar tabbacin cewa ba za a ƙara farashin man fetur ba. Mai magana da yawun shugaban, Ajuri Ngelale,...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sake buɗe Asibitin yara na Hasiya Bayero. Da yake jawabi yayin buɗe Asibitin, Gwamna Abba Kabir ya zargi gwamnatin...