Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta bayar da belin dakataccen babban Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris da sauran wadanda a ke...
Kotun shari’ar musulinci mai zaman ta a Kofar Kudu karkashin jagorancin mai shari’a, Ibrahim Sarki Yola. ta sanya ranar 4 ga watan gobe, domin ci gaba...
Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta jiha KAROTA, ta cafke wasu matasa waɗanda ake zargin ɓata-gari ne. Jami’an sintiri na hukumar ta KAROTA ne suka...
Hukumar kare hakkin mai saye da mai sayarwa ta jihar Kano, karkashin jagorancin Dr. Baffa Babba Dan Agundi, ta samu nasarar gano wani rumbun ajiyar kayayyaki...
Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Kano ta ce, ta na neman wani jami’in ta ruwa a jallo, bisa zargin sa da zambatar Maniyata ta hanyar...
‘Yan sanda a garin Fort Portal na kasar Uganda sun cafke wani dan Najeriya mai suna, Musa Oze, bisa zargin satar wayoyin hannu. An kama Oze...
Kotun daukaka kara da ke Legas a yau 1 ga Yuli, 2022, ta yanke wa Sanata Peter Nwaoboshi, sanata mai wakiltar Delta ta Arewa a majalisar...
An kama wasu ‘yan fashi guda biyu wadanda tsarin aikinsu shi ne yin amfani da babur masu kafa uku na kasuwanci wajen sa ido, suna yi...
Wata kotun shari’a da ke zamanta a Ningi hedikwatar karamar hukumar Ningi a jihar Bauchi ta yanke wa wasu mutum uku hukuncin kisa ta hanyar jifa....
An yanke wa mawakin R&B, R. Kelly, hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari a ranar Laraba. Hakan ya biyo bayan hukuncin da aka yanke masa...