Wani bincike ya nuna cewa, idan ka rasa jakar kudin ka ta walat ko waya a Japan, tabbas za ka sake haduwa da ita. Ƙasar Japan...
Rasha ta gudanar da atisayen soji bayan ta tura karin sojoji da jiragen yaki zuwa Belarus, domin atisaye a wata mai zuwa a daidai lokacin da...
Firayim Ministan Biritaniya, Boris Johnson, ya na shan matsi da daga ‘yan majalisar dokokin da suka fusata kan jerin kulle-kulle na Korona da ya karya ka’ida...
Koriya ta Arewa ta harba akalla makamai masu linzami guda biyu, abin da ya jawo suka da kuma neman tattaunawa daga gwamnatin Amurka da ta kara...
‘Yan sandan Tunisiya sun yi amfani da tankar ruwa da kulkaye, domin tarwatsa masu zanga-zanga sama da 1,000 da ke kokarin isa tsakiyar birnin Tunis, domin...
Kasar Croatia ta yi asarar kusan mutane 400,000 kusan kashi 10% na al’ummarta a cikin shekaru goma da suka gabata, saboda ƙaura da ƙarancin haihuwa. Kamfanin...
Kasar Afrika ta Kudu na tuhumar mutumin da ya bankawa majalisar dokokin kasar wuta, a matsayin dan ta’adda. A na tuhumar wanda a ke zargin a...
Gwamnatin Joe Biden na Amurka na shirin bayar da gudunmuwar karin dala miliyan 308 a matsayin taimakon jin kai ga Afghanistan, wanda zai kawo jimillar taimakon...
Kasar Rasha ta ce ba ta da kwarin gwiwa bayan tattaunawar farko da Amurka kan rikicin Ukraine, kuma ba za ta bari bukatunta na tabbatar da...
An kwantar da shugaban kasar Brazil, Jair Bolsonaro a asibiti da sanyin safiyar ranar Litinin, sakamakon ciwon ciki. Kamfanin dilanci labarai na UOL ne ya tabbatar...