Gwamnatin tarayya tare da hadin gwiwar gwamnatocin jihohi sun ware zunzurutun kudi har Naira Tiriliyon daya da miliyan dubu dari bakwai domin sabon tsarin ciyar da...
Hukumar zabe ta kasa INEC ta kara wa’adin rajistar zabe daga ranar 17 ga watan nan zuwa 31 ga wannan wata na Agusta, biyo bayan koke...
Gwamnan Bayelsa Seriake Dicson ya shawarci matasa masu yiwa kasa hidima zasu yi aikin zabe su baiwa hukumar zabe ta kasa goyon bayan da ya kamata...
Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya umarci babban ‘yan sanda Ibrahim Idris ya gudanar da garanbawul ga tsarin ayyukan ‘yan sanda na musamman dake sintirin yaki...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce, an kashe jami’anta guda hudu a lokacin da suka kai sumame domin lalubo wasu bata gari unguwar Rigasa a...
Masu yi wa kasa hidima su 37 ne suka tsallake-rijiya-da-baya, jim kadan bayan da suka bar sansanin karbar horo a jiya Litinin dake dake Shagamu a...
Gwamnatin tarayya ta ce kokarin lalubo hanyoyin shawo kan matsalar wutar lantarki a kasar nan. A taron masu ruwa da tsaki kan harkokin lantarki a Minna...
Hukumomi a Afghanistan sun tabbatar cewa dakarun kasar 100 ne suka rasa rayukansu kana fararen hula kimanin suka mutu a yayin muyasar wuta a garin Ghazni....
Rahotanni daga karamar hukumar Gwarzo a nan Kano na nuni da cewar mutane takwas ne suka rasa rayukan su a yayin da sama da mutane arba’in...
An bukaci dalibai su maida hankali wajen bitar karatunsu a lokacin hutun zangon karshe na shekarar ta bana. Shugaban Makarantar Sakandiren Adamu Na Ma’aji dake Gwauran...