Kungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC, ta shirta gudanar da zanga-zanga ta kasa a ranar 4 ga watan Fabrairu mai kamawa kan karin kudin kira da Data...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da karatu na biyu kan kudurin dokar kafa Rundunar tsaro, da ta hukumar samar da wutar lantarki dukkanin su mallakin...
An yi zargin wasu fusatattun matasa sun bankawa wani baburin Adai-daita Sahu Wuta, tare da yunƙurin saɓawa masu baburin kamanni, domin huce haushin su akan su....
Rundunar tsaro da ke yaƙi da faɗan Daba da ƙwacen Waya da kuma daƙile Shaye-shayen kayan maye ta Anty Snaching Force a Kano, ta ce kawo...
Gwamnatin jihar Kano ta ce babu wata matsalar tsaro a ko kuma shirin tayar da hargitsi a jihar, da aka rinƙa yadawa cewar za a iya...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce ta shirya tsaf haɗin gwiwa da sauran jami’an tsaro domin daƙile ayyukan wasu ɓata gari da ta samu rahoton...
Wani lauya mai zaman kan sa a jihar Kano Barista Haruna Musa Muhammad, ya yi ƙorafi a gaban babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar,...
Wata Gobara da ta tashi a wani gida ta yi sanadiyyar rasuwar wata budurwa a unguwar Ja’en Sabere da ke ƙaramar hukumar Gwale a Kano da...
Kotun majistret mai lamba 70 da ke jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Faruk Ibrahim Umar, ta aike da wasu mutane gidan ajiya da gyaran hali...
Jam’iyyar hamayya ta PRP a Najeriya, ta yi Allah wa-dai da yadda har kawo yanzu wasu jihohi a ƙasar suka gaza fara biyan ma’aikatan jahohin su...