A ranar jumu’ar da ta gabata ne aka daura Auren fitacciyar jarumar nan wato Hafsat Shehu, a nan Kano, wadda tsohuwar matar fitaccen jarumin nan ne...
Fitaccen marubuci kuma jarumin fina-finan Hausa Dan’azimi Baba Cediyar ‘yan gurasa wanda aka fi sani da Kamaye ya bayyana cewa jaruma Jamila Nagudu itace tafi can-canta...
Shah Rukh Khan mashahurin jarumi ne hakazalika fitacce a duniyar fina-finan India baki daya, baya ga haka “Furodusa” ne, wato mai shirya fina-finai. Jarumi Sharukhan Ba...
Fitaccen jarumin barkwancin nan Ali Artwork wanda aka fi sani da Madagwal ya aike da sakon godiyarsa ga daukacin masoyansa da suka taya shi da addu’o’I...
Mahukunta a makarantar Farfesa Ango Abdullahi dake Zaria, sun tabbatar da cewa jarumin fina-finan Hausa Adam A. Zango ya dauki nauyin karatun dalibai marayu guda 101...
A wani bangaren kuwa juruma Hafsat Idris wadda aka fi sani da Barauniya ta fashe da kuka a yayin da tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta...
Fitacciyar jaruma kuma mai shirya fina-finai a masana’antar Kannywood Mansura Isah ta nuna takaicin ta kan abinda ya faru tsakanin Sadiya Haruna da kuma jarumi Isah...
Rundunar ‘yansanda ta jihar Kano ta tabbatar da cafke shahararriyar jarumar nan ta soshiyal midiya wato Sadiya Haruna, biyo bayan wani sabon rikici da ya barke...
Baban jarumin masana’antar fina finai ta Bollywood dai Akshay Kumar da jaruma Katrina Kaif za su fito a wani fim ne mai suna Sooryavanshi wanda babban...
Sarkin wakar sarkin Kano Nazir Mai Waka ya bayyana a shafinsa na Facebook cewa zai bada kyautar kudi har Naira Dubu Dari N100,000 ga mai wasan barkwancin...