Majalisar zartarwa ta Jihar Kano ta amince a fitar da fiye da naira miliyan 27 domin sayen sababbin kwanukan awon da za’a rarraba a kasuwannin daban...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, ta ce daukan bayanan kwakkwafin kowane maniyacci a na’ura mai kwakwalwa da aka fara da maniyatan shiyar karamar hukumar...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ta shirya tsaf don gudanar da zaben gwamnan jihar Ekiti da za’a gudanar ranar Asabar mai...
Al’ummar garin ‘Yan Kusa dake karamar hukumar Kumbotso dake nan Kano, sun yi kira ga gwamnati da ta samar masu da randar wuta wato Transformer don...
Wani matashi shugaban wata cibiya dake horar da yan kasuwa yadda za su yi kasuwanci a zamanance, Yusuf Muhammad Awodi, ya yi kira da matasa su...
Gwamnatin jihar Kano ta yi kira ga yan kasuwa da al’umma dasu rinka alkin ta takardun kudi yayin ajiye su maimaikon dukun kuna su, ko kuma...
Sarakunan gargajiya a jihar Ekiti, sunyi kira ga al’ummar jihar da su gudanar da zaben gwamnan jihar da za’a yi a gobe Asabar cikin lumana, tare...
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya, ya bukaci gwamnonin jihohin kasar nan da su karfafa matakan tsaro musamman jami’an ‘yan sanda wajen basu horo da kayan aiki...
Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres da shugaban gunadarwar Kungiyar Kasashen Afrika Musa Faki Muhammad, sun bukaci hadin kan hukumomin biyu domin shawo kan tashe-tashen hankulan...
Wani Masanin Halayyar Dan Adam dake kwalejin Ilimi ta Tarayya a nan Kano Dakta Yunusa Kadiri ya bayyana son abin duniya a matsayin abin da ke...